Deuteronomy 2:22 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya yi daidai yadda ya yi wa zuriyar Isuwa waษ—anda suka zauna a ฦ™asar Seyir, saโ€™ad da ya hallaka Horiyawa a gabansu. Su kuma suka kore su, suka zauna a wurinsu. Har wa yau, zuriyar Isuwa ne suke zama a can.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽูŠู ุฏูŽุณููˆ ุฏูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽูŠู ูˆูŽุธูุฑููŠูŽุฑู’ ุงู•ูุณููˆูŽ ุนูŽฺงูŽุณูŽุฑู’ ุณูœู‰ูฐูŠูุฑู’ุŒ ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽู‡ูŽู„ู‘ูŽูƒูŽุฑู’ ุฏูŽ ู‡ููˆุงู’ุฑููŠูŽุงูˆูŽุง ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุฐูุฑููŠูŽุฑู’ ุงู•ูุณููˆูŽ ุณูุฐูŽูˆู’ู†ูŽ ุนูŽฺงูŽุณูŽุฑู’ุž ู‡ูŽุฑู’ูˆูŽูŠูŽูˆู’ ุฐูุฑููŠูŽุฑู’ ุงู•ูุณููˆูŽ ุณูู†ูŽ ุธูŽูˆู’ู†ูœู‰ูฐ ุงู”ูŽูˆูุฑูู†ู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
daidai kamar yadda Ubangiji ya yi wa zuriyar Isuwa waษ—anda suka zauna a Seyir, sa'ad da ya hallakar da Horiyawa a gabansu. Su kuma suka kore su suka zauna a wurinsu har wa yau.