Deuteronomy 2:34 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wannan lokaci mun ci dukan biranensa, muka kuma hallaka su, maza, mata da kuma yara. Ba mu bar wani da rai ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู”ูŽูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซู ู…ููƒูŽ ุซูู†ู’ูŠูœู‰ูฐ ุฏููƒูŽู†ู’ ุบูŽุฑูุฑููˆูŽู†ู’ุณูŽ ุฏูŽ ูŠูŽุงฺงูุŒ ู…ููƒูŽ ู‡ูŽู„ูŽูƒูŽุงุณู ูƒูŽูƒูŽฺขู’ ุฏูŽ ู…ูŽุธูŽุง ุฏูŽ ู…ูŽุงุชูŽุงุฏูŽ ูŠูŽุงุฑูŽุงุž ูƒููˆุงู’ ุทูŽูŠูŽ ุจูŽูŠู’ ุฑูŽุงูŠูุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Muka ci dukan garuruwansa, muka hallaka kowane gari, da mata, da maza, da yara, ko ษ—aya bai ragu ba.