Deuteronomy 2:35 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma muka washe, muka kuma kwasa shanu da kuma ganima daga biranen wa kanmu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا مُكَ رِڧٜىٰ دَبُّواْبِے كَطَيْ دَ دُكَنْ كَايَنْ دَ مُكَ ڨُوثٜىٰ دَغَ غَرُضُوً دُواْمِنْ كَنْمُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai dabbobi ne kaɗai da dukiyar garuruwan da muka ci, su ne muka kwashe ganima.