Deuteronomy 2:37 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma bisa ga umarnin Ubangiji Allahnmu, ba ku yi kusa da wata ฦasar Ammonawa, ko ฦasar da take gefen kwarin kogin Yabbok, ko kuwa wadda take kewaye da birane cikin tuddai ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ฺงูุณูุฑู ุงููู
ูููุงูููุงููุง ุซูููฐ ููุทููู ุจูู
ูุฌูููฐ ููุณูุจูุ ููุชููุงู ฺงูุณูุฑูุฏู ุชูููููฐ ุนูุจูุงูููู ูููุงูุบููู ููุจูููุงูู ุฏู ุบูุฑูุถููู ูููููููู ุชูุฏูููู ุฏู ุณูููุฑููู ููุฑูุงุฑูููฐูู ุฏู ููููููููฐูู ุงูููููู ููุนูู
ูุฑูุซูููฐู
ู ููุฏู ู
ูุดูุบูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ba ku kusaci ฦasar Ammonawa ba, wato ฦasar da take a kwarin kogin Yabbok, da garuruwan ฦasar tuddai, da wuraren da Ubangiji Allahnmu ya hana mu.โ