Deuteronomy 2:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji Allahnku ya albarkace ku cikin dukan aikin hannuwanku. Ya kiyaye ku cikin tafiyarku a duk fฤษin hamada. Waษannan shekaru arbaโin Ubangiji Allahnku ya kasance tare da ku, ba kuwa kun rasa wani abu ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุบูู
ูุง ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ูููู ู
ููู ุงููููุจูุฑููู ุซููููู ุฏููููู ุงููููููููู ุญููููููููููุ ููุณููู ุฏู ุชฺูขูููููฐ ุชฺูขูููููฐูููู ุนูุซููููู ุฏูุงุฌููููููุ ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ููููุณูููุซูููฐ ุชูุฑูููฐ ุฏูููู ุนูุซููููู ุดูููฐููุฑู ุงููุฑูุจูุนููู ุทููููููุ ุจููู ุฑูุณู ูููุงูู
ูููฐุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama Ubangiji Allahnku ya sa albarka a kan dukan ayyukan hannuwanku. Ya kuma san tafiye-tafiyenku cikin babban jejin nan. Ubangiji Allahnku yana tare da ku a shekara arba'in ษin nan, ba ku rasa kome ba.โ