Deuteronomy 20:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da kuka tafi yaฦi da abokan gฤbanku, kuka ga dawakai da kekunan yaฦi da kuma mayaฦan da suka fi ku yawa, kada ku ji tsoronsu, domin Ubangiji Allahnku, wanda ya fitar da ku daga Masar zai kasance tare da ku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููุณููฐู ููุซููุบูุจูุฏู ู
ูุบููู ููุซูููฐ ยซุณูุนูุฏูู ูููู ฺขูุชู ุฏููุงูู
ููู ููุงฺงู ุฏู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูููููุ ูููู ููู
ู ุบู ุฏููููู ุฏู ููููฐูููููู ุฏููุงููู ุฏู ููู
ู ุณููุงูุฌููุงูุฌู ู
ูุงุณููููู ฺขูููููฐุฏู ููุงููุ ููุฏู ููุฌฺูููุงูุฑููุงููุณูุ ุบูู
ูุง ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ููููุฏู ฺููขูุชูุฑู ุฏูููู ุฏูุบู ฺงูุณูุฑู ู
ูุตูุฑู ูููู ุชูุฑูููฐุฏููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โSa'ad da kuka tafi yaฦi da magabtanku, idan kun ga dawakai, da karusai, da sojoji da yawa fiye da naku, kada ku ji tsoronsu. Ubangiji Allahnku wanda ya fisshe ku daga ฦasar Masar yana tare da ku.