Deuteronomy 20:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku hallaka su ฦaฦaf, wato, Hittiyawa, Amoriyawa, Kanโaniyawa, Ferizziyawa, Hiwiyawa da kuma Yebusiyawa, yadda Ubangiji Allahnku ya umarce ku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุงูู ููููููุงุณู ฺููููขูุ ููุชููุงู ุณูู ููุชููููุงููุง ุฏู ุงููู
ููุงูุฑูููุงููุง ุฏู ููููุนูููููุงููุง ุฏู ฺขูููฐุฑูุธููููุงููุง ุฏู ููููููุงููุง ุฏู ููููฐุจูุณูููุงููุงุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ููุนูู
ูุฑูุซูููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ku hallaka su ฦaฦaf, wato su Hittiyawa, da Amoriyawa, da Kan'aniyawa, da Ferizziyawa, da Hiwiyawa, da Yebusiyawa kamar yadda Ubangiji Allahnku ya umarce ku,