Deuteronomy 20:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In ba haka ba, za su koya muku ku bi dukan abubuwan banฦyaman da suke yi, ta yin sujada wa allolinsu, ta haka kuwa ku yi wa Ubangiji Allahnku zunubi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุงูู ููููููุงุณู ฺููููขู ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ุณููููุงููู ู
ููููููู ุฏููููู ุงููุจูุจููููู ุจููู ฺจูู
ู ููุทูููุฏู ุณูููููฐูู ูู ุงููููููุงูููููุณูุ ุญูุฑู ุณูุณูุง ููู ูููู ุฐููููุจู ุบู ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
don kada su koya muku yin abubuwa masu banฦyama waษanda suka yi wa gumakansu, har ku yi wa Ubangiji Allahnku zunubi.