Deuteronomy 21:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In aka sami an kashe mutum kwance a fili, a ƙasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku ku mallaka, ba a kuma san wanda ya kashe shi ba,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُوسَٰى يَثِيغَبَدَ مَغَنَ يَثٜىٰ «مَيْ يِوُوَ ذَاعَ تَرَرْ دَ غَاوَرْ وَنِنْ دَ عَكَ كَشٜىٰ تَنَ ݣُونْثٜىٰ أَ ڢِيلِنْ دَ بَابُ كُواْوَ، عَثِكِنْ ڧَسَرْدَ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْكُ يَكٜىٰ بَاكُ، كُمَ بَعَسَنْ وَنْدَ يَكَشٜىٰشِيبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Idan aka iske gawar mutum wanda wani ya kashe a fili a ƙasar da Ubangiji Allahnku ya ba ku, ku mallaka, ba a kuwa san wanda ya kashe shi ba,