Deuteronomy 21:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
tฤ kuma tuษe tufafin da ta sa saโad da aka kama ta. Bayan ta zauna a gidanka ta kuma yi makokin mahaifinta da mahaifiyarta wata ษaya cif, sai ka shiga wurinta ka zama mijinta, za tฤ kuwa zama matarka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุงุชู ุชูููปูููฐ ุฑููุบููู ููุจูููููุ ุชูุฐููููู ุนูุซููููู ุบูุฏููููู ุญูุฑู ููุชูุง ุทูููุ ุชููู ู
ููููุงููููู ุจูุงุจูููุชู ุฏู ู
ูุงู
ูุฑูุชูุ ุจูุงูููู ุญููู ุณููู ููุดูุบู ููุฑูููุชูุ ููุฐูู
ู ู
ูุฌูููุชูุ ุนูุชู ูููู ุชูุฐูู
ู ู
ูุงุชูุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ta tuษe tufafin bauta. Sa'an nan sai ta zauna a gida tana makokin mahaifinta da mahaifiyarta har wata ษaya cif. Bayan haka ka iya shiga wurinta, ka zama mijinta, ita kuma ta zama matarka.