Deuteronomy 21:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In ba ka jin daɗinta, ka bar tă tafi inda take so. Ba za ka sayar da ita ko ka yi da ita kamar baiwa ba, da yake ka ƙasƙantar da ita.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عِدَنْ بَكَجِ دَاطِنْتَبَ، سَيْ كَسَكٜىٰتَ تَتَڢِے دُكْ عِنْدَ تَكٜىٰسُواْ، عَمَّا بَذَاكَ سَيَرْ دَ عِتَ كَمَرْ بَيْوَبَ، تُنْدَ كَارِغَا كَا ڧَسْڧَنْتَرْ دَ عِتَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In ka ji ba ka bukatarta, sai ka sake ta ta tafi inda take so, amma kada ka sayar da ita, kada kuma ka wahalshe ta, tun da yake ka riga ka ƙasƙantar da ita.”