Deuteronomy 21:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In mutum yana da gagararren ษa mai tawaye, wanda ba ya biyayya ga mahaifinsa da mahaifiyarsa, ba ya kuma jin su saโad da suke horonsa,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุนูุฏููู ูููู ููููุฏู ุทูุง ู
ููู ุชูููุฑููู ูููู ู
ููู ุชูุงููููููฐ ููู
ู ููููุฏู ุจูุงูู ุจูููููู ุบู ุจูุงุจูููุณู ุฏู ู
ูุงู
ูุฑูุณูุ ูููุงู ุณููู ูููุงูุฑูููฐ ุดู ู
ูุงุ ุจูุงููุฌู ุณูู
ู ุณูู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โIdan mutum yana da gagararren ษa wanda ba ya jin maganar mahaifinsa da ta mahaifiyarsa, sun kuma hore shi, duk da haka bai ji ba,