Deuteronomy 21:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za su ce wa dattawan, “Wannan ɗanmu gagararre ne, mai tawaye. Ba ya mana biyayya. Mai zari ne, kuma mashayi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاسُ ثٜىٰ وَدَتَّاوَنْ غَرِنْسَ، ‹وَنَّنْ طَنْمُ يَنَدَ تَوْرِنْ كَيْ دَ تَاوَيٜىٰ؞ بَايَيِ مَنَ بِيَيَّ؞ شِ طَنْ بَنْظَنٜىٰ، مَيْ بُغُوَنٜىٰ كُمَ!›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai su faɗa wa dattawan garinsu, su ce, ‘Wannan ɗanmu ne, gagararre, ba ya yi mana biyayya. Shi mai zari ne, mashayi!’