Deuteronomy 21:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
za su kuma furta, “Hannuwanmu ba su zub da wannan jini ba, idanunmu kuma ba su ga an yi haka ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُنَ ثٜىٰوَ ‹حَنُّوَنْمُ بَسُ ظُبْدَ جِنِنَّنْ بَ، عِدَنُونْمُ كُمَ بَسُ غَ وَنْدَ يَعَيْكَتَ لَيْڢِنْ ظُبْدَ جِنِنَّنْ بَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan su ce, ‘Hannuwanmu ba su zub da wannan jini ba, idanunmu kuma ba su ga wanda ya zubar da shi ba.