Deuteronomy 22:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In kun ga saniya ko tunkiyar ɗan’uwanku wadda ta ɓace, kada ku ƙyale ta, amma ku tabbata kun komar da ita gare shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُوسَٰى يَثِيغَبَدَ مَغَنَ يَثٜىٰ «عِدَنْ كَغَ تُنْكِيَ كُواْ بِجِمِ نَمَڨُوبْثِنْكَ يَٻَتَ، بَذَاكَ ڨَلٜىٰشِبَ؞ يَا كَمَاتَ كَكُواْمَرْ دَشِ وُرِنْ مَڨُوبْثِنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Idan kun ga ɓataccen san wani, ko tunkiyarsa, to, kada ku ƙyale shi, amma lalle sai ku komar da shi ga mai shi.