Deuteronomy 22:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ku haɗa bijimi da jaki su yi noma tare.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«بَذَاكَ حَطَ بِجِمِ دَ جَاكِ سُيِ نُواْمَ تَرٜىٰبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Kada ku haɗa sa da jaki su yi huɗa tare.