Deuteronomy 22:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai mahaifin yarinyar da mahaifiyarta su kawo shaida cewa ita budurwa ce wa dattawan gari a ƙofar garin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ وَنَّنْ يَڢَرُ، سَيْ بَابَنْتَ دَ مَامَرْتَ سُطَوْكِ شَيْدَرْ نُونَ ثٜىٰوَ یَرْسُ بُدُرْوَثٜىٰ ذُوَا وُرِنْ تَارُوَرْ دَتَّاوَا عَڧُواْڢَرْ غَرِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai mahaifinta da mahaifiyarta su kawo shaidar budurcin yarinyar a gaban dattawan garin a dandalin ƙofar garin.