Deuteronomy 22:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mahaifin yarinyar zai ce wa dattawa, “Na ba da ’yata aure ga wannan mutum, amma ya ƙi ta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَابَنْ مَثٜىٰنْ ذَيْ ڢَطَا وَدَتَّاوَنْ غَرِنْ ثٜىٰوَ ‹نَا بَا مُتُمِنَّنْ یَتَ تَذَمَ مَاتَرْسَ، عَمَّا يَڧِتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai mahaifinta ya ce wa dattawan, ‘Na ba wannan mutum 'yata aure, amma ya ƙi ta.