Deuteronomy 22:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu ya zage ta cewa, ‘Ban sami ’yarku budurwa ba.’ Amma ga shaidar budurcin ’yata.” Sa’an nan iyayenta za su shimfiɗa zanen a gaban dattawan garin,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِ يَا رِغَا يَا ٻَاتَ مَتَ سُونَ يَثٜىٰ «بَنْ سَامِ شَيْدَرْ نُونَ ثٜىٰوَ یَرْكُ بُدُرْوَثٜىٰبَ؞» عَمَّا غَا شَيْدَرْ نُونَ ثٜىٰوَ یَتَ بُدُرْوَثٜىٰ؞› سَعَنً سَيْ سُبُوطٜىٰ ذَنٜىٰنْ أَغَبَنْ دَتَّاوَنْ غَرِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana zarginta da aikata abin kunya, ya ce, bai iske 'yarmu budurwa ba. Amma ga shaidar budurcin 'yata.’ Sai su shimfiɗa tsalala a gaban dattawan.