Deuteronomy 22:2 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In ษ—anโ€™uwan ba ya zama kusa da ku, ko kuwa ba ku san shi ba, sai ku kai ta gida ku ajiye ta sai ya zo nemanta. Saโ€™an nan ku ba shi ita.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูุฏูŽู†ู’ ูƒูู…ูŽ ู…ูŽูŠู’ุดู ุจูŽุงูŠูŽ ุฐูŽู…ูŽ ูƒูุณูŽุŒ ูƒููˆุงู’ ูƒููˆูŽ ุจูŽูƒูŽุณูŽู†ู’ ุดู ุจูŽุŒ ุณูŽูŠู’ ูƒูŽูƒูŽูฐูˆูุงู’ ุชูู†ู’ูƒููŠูŽุฑู’ ูƒููˆุงู’ ุจูุฌูู…ูู†ู’ ุงู”ูŽุบูุฏูŽู†ู’ูƒูŽุŒ ูŠูŽุฐูŽูˆู’ู†ูŽ ุงู”ูŽูˆูุฑูู†ู’ูƒูŽ ุญูŽุฑู’ ุณูŽูŠู’ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู’ ุฏูŽ ู…ูŽูŠู’ุดู ูŠูŽุฐููˆุงู’ ู†ูœู‰ูฐู…ูŽู†ู’ุณูŽุŒ ุณูŽุนูŽู†ู‹ ูƒูŽุจูŽุง ุดูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan mutumin ba kusa da ku yake zaune ba, ko kuma ba ku san shi ba, to, sai ku kawo dabbar a gidanku, ta zauna a wurinku, har lokacin da mutumin ya zo ya shaida ta, sa'an nan ku ba shi.