Deuteronomy 22:21 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai a kawo ta a ฦ™ofar gidan mahaifinta, a can mazan gari za su jajjefe ta da dutse har tฤƒ mutu. Ta yi abin kunya a Israโ€™ila ta wurin lalaci a yayinda take a gidan mahaifinta. Dole ku fid da mugu daga cikinku.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ุณูฺขูุชูŽุฑู’ุฏูŽ ูŠูŽุงุฑูู†ู’ูŠูŽุฑู’ ุฐููˆูŽุง ุจูŽุงูƒูู†ู’ ฺงููˆุงู’ฺขูŽุฑู’ ุบูุฏูŽู†ู’ ุจูŽุงุจูŽู†ู’ุชูŽุž ุณูŽุนูŽู†ู‹ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุบูŽุฑูู†ู’ุชูŽ ุณูุฌูœู‰ูฐุฌู‘ูœู‰ูฐฺขูœู‰ูฐุชูŽ ุฏูŽ ุฏููˆูŽฺŸููˆ ุญูŽุฑู’ ุชูŽู…ูุชูุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุชูŽุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ฺงูŽุณู’ฺงูŽู†ู’ุซู ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽ ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ ูŠูู†ู’ ูƒูŽุงุฑููˆูŽู†ู’ุซู ุงู”ูŽุบูุฏูŽู†ู’ ุจูŽุงุจูŽู†ู’ุชูŽุž ุชูŽู‡ูŽูƒูŽ ุฐูŽุงูƒู ูƒูŽูˆูŽุฑู’ุฏูŽ ู…ูุบูู†ู’ุชูŽุงุฏูŽุบูŽ ุซููƒูู†ู’ูƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai a kai yarinyar a ฦ™ofar gidan mahaifinta, sa'an nan mutanen garin su jajjefe ta da duwatsu har ta mutu, don ta yi aikin wauta cikin Isra'ila, gama ta yi karuwanci a gidan mahaifinta. Ta haka za ku kawar da mugunta daga cikinku.