Deuteronomy 22:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In mutum ya sadu da budurwa a gari wadda aka yi alkawarin aure, ya kuma kwana da ita
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عِدَنْ عَثِكِنْ غَرِ وَنِ مُتُمْ يَ إِسْكٜىٰ يَارِنْيَ، يَارِنْيَرْ نَنْ بُدُرْوَ ثٜىٰ، كُمَ أَنْطَوْرَ أَلْڧَوَرِنْ عَوْرٜىٰ دَ عِتَ، سَيْ مُتُمِنْ يَݣُونَ دَ عِتَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Idan a cikin gari wani ya iske budurwar da ake tashinta, ya kwana da ita,