Deuteronomy 22:24 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai ku ษ—auki su biyu zuwa ฦ™ofar wannan gari, ku jajjefe su da dutse har su mutum, za a kashe yarinyar domin tana a cikin gari ba ta kuwa yi ihu neman taimako ba, za a kashe mutumin domin ya yi lalata da matar wani. Dole ku fi da mugu daga cikinku.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฐูŽุงุนูŽ ูƒูŽูฐูˆูุงู’ ุฏููƒูŽู†ู’ุณู ุนูŽุจูŽุงูƒูู†ู’ ฺงููˆุงู’ฺขูŽุฑู’ ุบูŽุฑู ุงู”ูŽ ุฌูœู‰ูฐุฌู‘ูœู‰ูฐฺขูœู‰ูฐุณู ุฏูŽ ุฏููˆูŽฺŸููˆ ุญูŽุฑู’ ุณูู…ูุชูุž ู…ูŽุซูœู‰ูฐู†ู’ ุฐูŽุงุชูŽู…ูุชู ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุจูŽุชูŽูŠู ูƒููˆูƒูŽู†ู’ ู†ูœู‰ูฐู…ูŽู†ู’ ุชูŽูŠู’ู…ูŽูƒููˆุงู’ ุจูŽุŒ ูƒููˆุงู’ุฏูŽูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุชูŽู†ูŽ ุซููƒูู†ู’ ุบูŽุฑูุž ู…ูุชูู…ูู†ู’ ูƒูู…ูŽ ุบูŽู…ูŽุง ูŠูŽุง ูปูŽุงุชูŽ ู…ูŽุงุชูŽุฑู’ ู…ูŽฺจููˆุจู’ุซูู†ู’ุณูŽุž ุญูŽูƒูŽ ุฐูŽุงูƒู ูƒูŽูˆูŽุฑู’ุฏูŽ ู…ูุบูู†ู’ุชูŽุงุฏูŽุบูŽ ุซููƒูู†ู’ูƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai a kawo su, su biyu ษ—in, a dandalin ฦ™ofar gari, ku jajjefe su da duwatsu har su mutu, don yarinyar tana cikin gari, amma ba ta yi kururuwa a taimake ta ba, don kuma mutumin ya ษ“ata budurwar maฦ™wabcinsa. Da haka za ku kawar da mugunta daga cikinku.