Deuteronomy 22:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in a bayan gari ne mutumin ya sadu da yarinyar da aka yi alkawari aure, ya kuma yi mata fyaɗe, mutumin da ya yi wannan ne kaɗai zai mutu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عَمَّا عِدَنْ أَدَاجِ نٜىٰ مُتُمْ يَسَدُ دَ مَثٜىٰنْ دَ أَنْرِغَا أَنْطَوْرَ أَلْڧَوَرِنْ عَوْرٜىٰ دَ عِتَ، يَكُمَ كَمَاتَ يَݣُونَ دَ عِتَ ڧَرْڢِے دَ يَجِ، تُواْ، وَنَّنْ مُتُمِنْ كَطَيْ ذَيْ مُتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Amma idan a saura wani ya fāɗa wa yarinyar da ake tashinta, har ya kwana da ita ƙarfi da yaji, sai a kashe wannan mutum.