Deuteronomy 22:26 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ku yi wa yarinyar kome, ba tฤƒ yi zunubin da ya cancanci mutuwa ba. Wannan batu ya yi kamar da na mutumin da ya fฤษ—a wa maฦ™wabcinsa ya kuma kashe shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูŽุฐูŽุงูƒููŠู ูˆูŽู…ูŽุซูœู‰ูฐู†ู‘ูŽู†ู’ ูƒููˆุงู’ู…ูœู‰ูฐุจูŽุž ู…ูŽุซูœู‰ูฐู†ู‘ูŽู†ู’ ุจูŽุชูŽูŠู ูˆูŽู†ู ู„ูŽูŠู’ฺขูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽ ุงู•ูุณูŽ ู…ูุชููˆูŽุจูŽุŒ ุบูŽู…ูŽุง ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู…ูŽุบูŽู†ูŽ ุชูŽู†ูŽ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽฺขูŽุงุทูŽูˆูŽ ู…ูŽฺจููˆุจู’ุซูู†ู’ุณูŽ ูŠูŽูƒูŽุดูœู‰ูฐุดูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ita yarinyar ba za a yi mata kome ba, domin ba ta yi laifin da ya isa mutuwa ba, gama wannan shari'a daidai take da ta mutumin da ya faษ—a wa maฦ™wabcinsa ya kashe shi.