Deuteronomy 22:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai yă biya mahaifin yarinyar shekel hamsin na azurfa. Dole yă auri yarinyar, gama ya yi lalata da ita. Ba zai taɓa sake ta ba muddin ransa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، مُتُمِنْدَ يَݣُونَ دَ مَثٜىٰنَّنْ، ذَيْبِيَ وَبَابَنْ مَثٜىٰنَّنْ أَظُرْڢَا حَمْسِنْ، ذَاتَ كُمَ ذَمَ مَاتَرْسَ؞ سَبُواْدَ يَٻَتَ مَثٜىٰنْ، بَذَاعَيَرْدَ مَسَ يَكَشٜىٰ عَوْرٜىٰ دَ عِتَبَ مُدِّنْ يَنَدَ رَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
to, sai wanda ya kwana da ita ya ba mahaifinta shekel hamsin na azurfa, ita kuwa za ta zama matarsa, gama ya ci mutuncinta. Ba zai sake ta ba muddin ransa.