Deuteronomy 22:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In kuka ga gidan tsuntsu kusa da hanya, ko a kan itace, ko kuma a ƙasa, mahaifiyar tsuntsun kuwa tana kwance a kan ’ya’yanta, ko kuwa a kan ƙwanta, kada ku kama mahaifiyar duk da ’ya’yan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عِدَنْ كَتَرَرْ دَ غِدَنْ ڟُنْڟُ عَكَنْ إِتَاثٜىٰ كُواْ عَڧَسَا دَ یَیَ كُواْ دَ ڨُويْ عَثِكِ، مَامَرْ كُمَ تَنَ ݣُونْثٜىٰ عَكَنْسُ، بَذَاكَ طَوْكِ مَامَرْ دُكْ دَ یَیَنْبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Idan kuna tafiya a hanya, kun ga sheƙar tsuntsu a itace, ko a ƙasa, da 'ya'yanta, ko da ƙwayaye a ciki, uwar kuma tana kwance bisa 'ya'yan ko ƙwayayen, kada ku kama uwar duk da 'ya'yan.