Deuteronomy 22:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da kuka gina sabon gida, ku ja masa dakali kewaye da rufinku don kada ku jawo laifin zub da jini a kan gidanku in wani ya fฤษi daga kan rufin.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุณูุนูุฏูู ูููู ุบูููุง ุณูุงุจููุงูู ุบูุฏูุงุ ุณููู ููุบููู ุบูููุชููู ููุชูููโุบู ููููฐููููููฐ ุฏู ุฑฺูขููู ุณูู
ููู ุบูุฏูููุ ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ูููู ฺููขูุงุทู ุฏูุบู ุซูููุ ููุฌูุง ูููููููู ุงููููุญููููู ุฌููู ุนููููู ุบูุฏูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โSa'ad da kuka gina sabon gida, sai ku ja masa rawani don kada ku jawo wa gidanku alhakin jini idan wani ya fฤษi daga bisa.