Deuteronomy 22:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ku shuka iri biyu a gonar inabinku; in kuka yi haka, ba abin da kuka shuka ne kaษai zai ฦazantu ba, amma har da inabinku ma.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุจูุฐูุงูู ุดูููู ูููู ุงููุฑู ุฏูุจูู
ู ุนูุซููููู ุบููุงูููุฑู ุงููููุจูููููุจูุ ุนูุฏููู ูููููู ุญูููุ ุฐูุงุนู ุญููู ููู
ููุงูุถู ุงููู
ฺูขูุงูููู ุบููุงูููุฑู ุงููููุจูููุฏู ููุงููุจูููุฏู ูููู ุดููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โKada ku shuka iri biyu a gonar inabinku don kada abin da kuka shuka da amfanin gonar inabinku su zama haramiyarku.