Deuteronomy 23:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk wanda aka daƙe, ko yanke gabansa, ba zai shiga taron jama’ar Ubangiji ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُوسَٰى يَثِيغَبَدَ مَغَنَ يَثٜىٰ «دُكْ وَنْدَ عَكَ دَنْدَڧٜىٰ كُواْ وَنْدَ عَكَ يَنْكٜىٰ غَبَنْسَ، بَذَيْ شِغَ ثِكِنْ تَارُوانْ جَمَعَرْ يَهْوٜىٰهْ بَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Duk wanda aka dandaƙe ko wanda aka yanke gabansa ba zai shiga taron jama'ar Ubangiji ba.