Deuteronomy 23:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma yayinda yamma ke gabatowa sai yă wanke kansa, da fāɗuwar rana kuwa sai yă koma cikin sansani.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ يَمَّ تَيِ، سَيْ يَوَنْكٜىٰ كَنْسَ دَ ضُوَ، إِنْكُمَ رَانَ تَڢَاطِ، يَدَاوُاْ ثِكِنْ سَنْسَنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma da maraice, sai ya yi wanka da ruwa, ya koma sansani sa'ad da rana ta faɗi.