Deuteronomy 23:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ku ɗauki wani abin tona ƙasa, sa’ad da kuka yi bayan gari, sai ku tona rami, ku rufe bayan garinku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثِكِنْ كَايَنْكُ، سَيْ كُسَا أَبِنْ تُواْنَ ڧَسَا، دُواْمِنْ سَعَدَّ كُكَيِ بَايَنْ غِدَا أَوَجٜىٰ، سَيْ كُتُواْنَ رَامِ كُرُڢٜىٰ بَايَنْ غِدَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ku ɗauki abin tona ƙasa tare da makamanku. Lokacin da za ku zagaya garin yin najasa, sai ku tsuguna ku tona rami da abin tona ƙasa sa'an nan ku rufe najasar da kuka yi.