Deuteronomy 23:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In bawa ya tsere zuwa wurinku don mafaka, kada ku miƙa shi ga ubangidansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«بَاوَنْدَ يَغُجٜىٰ وَمَيْغِدَنْسَ دَغَ وَتَ أَلْعُمَّ يَذُواْ ثِكِنْ جَمَعَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ، بَذَاكُ مَيَرْ دَشِ غَ مَيْغِدَنْسَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Kada ku ba da bawan da ya tsere, ya zo gare ku, ga ubangijinsa.