Deuteronomy 23:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ku kawo kuษin a cikin gida Ubangiji Allahnku da aka samu ta wurin karuwanci wanda mace ko namiji ya yi don biyan wani alkawari, domin Ubangiji Allahnku yana ฦyamar su duka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุฐูุงูู ูููฐููุงู ุงูู ุบูุฏููู ููููููููฐูู ููุทููู ููุงุฑูููููุซู ูููุงู ููููู
ูุฌู ูููุงู ููู
ูุซูููฐ ุฏููุงูู
ููู ููุซููู ููุชู ุถฺููููููุงุจูุ ุบูู
ูุง ุฏููููู ููุทูููููู ุงููุจูุจููู ุงููุจููู ฺจูู
ู ููููฐ ุบู ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ku kawo kuษin da aka samu ta wurin karuwanci, ko kuษin da aka samu ta wurin yin luษu a Haikalin Ubangiji don biyan wa'adin da kuka riga kuka yi, gama wannan abin ฦyama ne ga Ubangiji Allahnku.