Deuteronomy 23:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za ku iya nemi ruwa a bashin da kuka ba baฦo, amma ba ษanโuwanku mutumin Israโila ba, domin Ubangiji Allahnku yฤ sa muku albarka a kowane abin da kuka sa hannunku a kai, a ฦasar da kuke shiga ku ci gฤdonta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฑูููุซูููฐูู ุฏู ุฐูุงูู ุจูุง ุจูุงฺงูุ ุฐูุงูู ุนููู ููุฑููปู ุฑููุจูุ ุนูู
ููุง ุฑูููุซูููฐูู ุฏู ุฐูุงุนู ุจูุง ู
ูุชูู
ููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ุจูุฐูุงุนู ููุฑููปู ุฑููุจูุจูุ ุฏููุงูู
ููู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ููุณูุง ู
ููู ุงููููุจูุฑููู ุนูุซููููู ุฏููููู ุงููููููููู ุญููููููููููุ ุนูุซููููู ฺงูุณูุฑูุฏู ุฐูุงูู ุดูุบู ููููู
ูุซู ุบูุงุฏููุงููุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kun iya ba baฦo rance da ruwa, amma kada ku ba danginku rance da ruwa don Ubangiji Allahnku ya sa muku albarka a kan dukan abin da za ku yi a ฦasar da kuke shiga, ku kuma mallake ta.