Deuteronomy 23:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In fa kuka yi alkawari ga Ubangiji Allahnku, to, kada ku yi jinkirin cikawa, gama tabbatacce Ubangiji Allahnku zai neme shi daga gare ku, za ku kuma zama masu laifin zunubi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุนูุฏููู ฺขูุง ูููููู ูู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ุถฺููููููุงุ ููุฏู ููููุงุณู ุซูููุงููุงุ ุบูู
ูุง ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ููููููู ุฐููู ููููฐู
ูููฐุดู ุฏูุบู ุบูุฑูููฐููุ ุฑูุดููู ุซูููุงููุง ุฐููู ุฌููฐููุงู ู
ููู ุฐููููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โIdan kun yi wa Ubangiji Allahnku wa'adi, to, kada ku yi jinkirin cikawa, gama Ubangiji Allahnku zai neme shi a gare ku, ba kuwa zai zama zunubi a gare ku ba.