Deuteronomy 23:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk abin da ya fita daga bakinku, sai ku lura ku cika shi, kamar yadda kuka yarda da kanku, kuka yi alkawarin ga Ubangiji Allahnku da bakinku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููู ุงููุจูููุฏู ฺููขูุชู ุฏูุบู ุจูุงููููููุ ุณููู ูููููุฑู ููุซูููุ ุบูู
ูุง ุฏู ููุฑูุฏูุฑู ุฑููููู ููููฐ ุฏู ุจูุงูููููู ูููู ุถฺููููููุง ุบู ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ku cika duk abin da kuka faษa da bakinku, gama da yardarku ne kuka yi wa Ubangiji Allahnku wa'adi wanda kuka alkawarta.