Deuteronomy 23:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama ba su zo sun tarye ku da burodi da ruwa a hanyarku, saโad da kuka fito daga Masar ba, sai ma suka yi haya Balaโam ษan Beyor daga Fetor a Aram-Naharayim yฤ furta laโana a kanku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐููู ููุณูููุซูููฐ ุญููู ุฏููุงูู
ููู ุจูุณู ุฐููุงู ุณููู ุชูุฑูููููฐูู ุฏู ุนูุจูููุซู ุฏู ุถููู ุงูู ุญููููู ูููุงูููุซููู ุฏู ูููู ฺขูุชููุงู ุฏูุบู ฺงูุณูุฑู ู
ูุตูุฑู ุจูุ ุบูุงุดู ููู
ูุ ุณููู ุทููููู ููููุฑู ุจูููุนูู
ู ุทููู ุจูููฐูููุงุฑู ุฏูุบู ฺขูููฐุชููุงุฑู ูู ู
ูููฐุณููุงฺูขููุงูุชูู
ููู ุฏููุงูู
ููู ููููุนูููุชูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
domin ba su zo sun tarye ku, su kawo muku abinci da ruwa ba sa'ad da kuke a hanyarku, lokacin da kuka fito daga Masar. Ga shi kuma, sun yi ijara da Bal'amu ษan Beyor daga Fetor ta Mesofatamiya ya zo ya la'anta ku.