Deuteronomy 23:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Ubangiji Allahnku bai saurari Balaโam ba, sai ya mai da laโanar ta koma albarka gare ku, domin Ubangiji Allahnku yana ฦaunarku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูููุฏููููู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ุจููู ุณูููุฑูุฑู ุจูููุนูู
ู ุจูุ ููุฌููููุฑูุฏู ููุนูููุฑูุณู ุชูุฐูู
ู ุงููููุจูุฑููู ุงููุบูุฑูููฐููุ ุณูุจููุงูุฏู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ฺููงูููููุซูููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Ubangiji Allahnku ya ฦi saurarar Bal'amu, sai Ubangiji ya juyar da la'anar ta zama muku albarka saboda Ubangiji Allahnku yana ฦaunarku.