Deuteronomy 23:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da kuka yi sansani don ku yi yaƙi da abokan gābanku, ku kiyaye kanku daga duk wani abu marar tsabta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«سَعَدَّ كُكَ كَڢَ سَنْسَنِنْ يَاڧِ دُواْمِنْ كُيِ يَاڧِ دَ أَبُواْكَنْ غَابَنْكُ، سَيْ كُكِيَايٜىٰ كَنْكُ دَغَ كُواْوَنٜىٰ أَبِنْ ڧَظَنْتَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Sa'ad da kuka kafa sansani don ku yi yaƙi da magabtanku, sai ku kiyaye kanku daga kowane mugun abu.