Deuteronomy 24:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In matalauci ne, kada ku kwana da abin da zai bayar a matsayin jingina a wurinku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ مُتُمِنْ تَلَكَ نٜىٰ، بَذَاكَ ݣُونَ دَ رِغَرْسَ دَ يَبَادَ عِتَ جِنْ‌غِنَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma kada ku yarda abin da aka jinginar ya kwana a wurinku idan mutumin matalauci ne.