Deuteronomy 24:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba za ku danne hakkin baƙon da yake zama a cikinku ko na marayu ba, ba za ku ɗauki rigar matar da mijinta ya mutu a matsayin jingina ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«بَذَاكَ جُجُّويٜىٰ غَسْكِيَرْ دَتَكٜىٰ حَكِّنْ بَڧُواْ كُواْ نَمَرَايَبَ، كُواْ كُوَ كَطَوْكِ رِغَرْ مَاتَرْ دَ مِجِنْتَ يَمُتُ عَكَنْ جِنْ‌غِنَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Kada ku karkatar da shari'ar baƙo ko maraya. Kada kuma ku karɓi mayafin matar da mijinta ya rasu abin jingina.