Deuteronomy 24:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku tuna dฤ ku bayi ne a Masar, Ubangiji Allahnku kuwa ya fisshe daga can. Shi ya sa na umarce ku ku yi wannan.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุชููู ุซูููฐูู ุฏูุง ููู ุจูุงูู ููููฐ ุนฺูงูุณูุฑู ู
ูุตูุฑูุ ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ููู
ู ฺููขูููุดูููฐูู ุฏูุบู ุซูููุ ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ุงูููู ุนูู
ูุฑูุชูุฑููู ูููู ูููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku tuna, dฤ ku bayi ne a Masar, Ubangiji Allahnku ya fanshe ku daga can, saboda haka ina umartarku ku yi wannan.