Deuteronomy 24:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da kuke girbi a gonarku, sai kuka manta da dami, kada ku koma don ku ษauka. Ku bar shi don baฦo, maraya da kuma gwauruwa, saboda Ubangiji Allahnku yฤ albarkace ku a cikin dukan aikin hannuwanku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุณูุนูุฏูู ูููู ุบูุฑูุจููู ุงููู
ฺูขูุงูููู ุบููุงูููุฑูููุ ููู
ูููุชูุงุฏู ูููู ุฏูู
ู ุนูุซููููู ุบููุงูููุฑูุ ุจูุฐูุงูู ูููุงูู
ู ุฏููุงูู
ููู ููุทูููููุจูุ ุฐูุงุนูุจูุฑู ููุจฺูงู ุฏู ู
ูุฑูุงูู ุฏู ู
ูุงุชูุงููุฏู ู
ูุฐูููุณู ุณููู ู
ูุชูุ ุฏููุงูู
ููู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ููุณูุง ู
ููู ุงููููุจูุฑููู ุนูุซููููู ุฏููููู ุงููููููููู ุญููููููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โIdan kun manta da wani dami a gona lokacin girbin amfanin gona, kada ku koma ku ษauko. Ku bar wa baฦo, da maraya, da gwauruwa ta gaske, domin Ubangiji Allahnku ya sa muku albarka a kan dukan aikin hannuwanku.