Deuteronomy 25:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In mutane biyu suna faɗa, sai matar mutum ɗaya daga cikinsu ta zo don tă kuɓutar da mijinta daga abokin faɗarsa, ta kuma miƙa hannu ta kama marainan wancan,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عِدَنْ مُتُمْ بِيُ سُنَ ڢَطَ دَ جُونَ، سَيْ مَاتَرْ طَيَنْ تَجٜىٰ دُواْمِنْ تَثٜىٰثِ مِجِنْتَ دَغَ حَنُّنْ وَنْدَ سُكٜىٰ ڢَطَ تَرٜىٰ، تَا كُوَ مِيڧَ حَنُّ تَثَڢْكٜىٰ ڠُويْوَرْسَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Idan mutane biyu suna faɗa da juna, idan matar mutum ɗaya daga cikinsu ta zo don ta taimaki mijinta, idan ta kama marainan wancan mutum da hannunta,