Deuteronomy 25:15 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dole ku kasance da maโ€™aunin da kuma mudun da yake daidai, kuma na gaskiya, saboda ku yi tsawon rai a ฦ™asar da Ubangiji Allahnku yake ba ku.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฐูŽุงูƒู ุฑูฺงูœู‰ูฐ ุซููƒูŽูƒู‘ูœู‰ูฐู†ู’ ู…ูŽุนูŽูˆู’ู†ู ู†ูŽุบูŽุณู’ูƒูœู‰ูฐ ุฏูŽ ุซููƒูŽูƒู‘ูœู‰ูฐู†ู’ ู…ููˆุฏู ู†ูŽุบูŽุณู’ูƒูœู‰ูฐุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูƒููŠู ฺŸูŽูˆูุงู†ู’ ุฑูŽูŠู’ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ฺงูŽุณูŽุฑู’ุฏูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ูƒู ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุจูŽุงูƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ku kasance da ma'aunin nauyi da mudu masu kyau don ku daษ—e a ฦ™asar da Ubangiji Allahnku yake ba ku.