Deuteronomy 25:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama Ubangiji Allahnku yana ƙyamar duk mai yi waɗannan abubuwa, da kuma mai rashin gaskiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا دُكَنْ مَاسُ عَيْكَتَ إِرِنْ وَطَنَّنْ أَبُبُوَ دَ دُكَنْ مَرَسَ غَسْكِيَ، أَبِنْ ڨَمَ نٜىٰ سُو غَ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْكُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama duk wanda yake aikata irin waɗannan abubuwa, da dukan marasa gaskiya, abin ƙyama ne su ga Ubangiji Allahnku.”