Deuteronomy 25:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da Ubangiji Allahnku ya ba ku hutu daga dukan abokan gฤbanku kewaye da ku, a ฦasar da yake ba ku ku mallaka a matsayin gฤdo, sai ku shafe Amalekawa daga duniya, don kada a ฦara tunawa da su. Kada fa ku manta!
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ุญูููุ ูููุงูููุซููู ุฏู ููููููููฐูู ููุจูุงูู ูููุชู ุฏูุบู ุฏููููู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจููููู ุนููููุงูุนููู ุซููููู ฺงูุณูุฑูุฏู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ููููููฐ ุจูุงูู ุฏููุงูู
ููู ููุซู ุบูุงุฏููุงููุชู ููู
ููููููููฐุชูุ ุณููู ููููููุฑูุฏู ุณูููููู ุงููู
ูููููฐูู ุฏูุบู ฺงูุฑฺูงูุดููู ุณูู
ูุ ุญูุฑู ุจูุง ูููู ุนูุฏููููููุง ุฏู ุฐูููุณูุงููููฐ ุชูููุงููุง ุฏูุณููุ ููุฏู ููู
ูููุชูุง!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin haka sa'ad da Ubangiji Allahnku ya ba ku hutawa daga dukan magabtanku da suke kewaye da ku a ฦasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku ku mallaka, abar gฤdo, to, sai ku shafe Amalekawa daga duniya, don kada a ฦara tunawa da su. Kada fa ku manta.โ