Deuteronomy 25:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
amma kada yă yi masa bulala fiye da arba’in. In ya yi masa fiye da haka, za a ƙasƙantar da ɗan’uwanku, zai kuma zama rainanne a idonku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاعَيِ وَمُتُمِنْ بُلَلَ أَرْبَعِنْ، عَمَّا كَدَ يَڢِ حَكَ؞ عِدَنْ بُلَلَرْ تَڢِے حَكَ، طَنْعُوَنْكَ ذَيْ ذَمَ أَبِنْ رٜىٰنِ أَعِدُوانْ یَنْعُوَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a iya yi masa bulala arba'in, amma kada ta fi haka, don kada a ci gaba da bugunsa fiye da haka, har ya zama rainanne a idonku.