Deuteronomy 25:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ku yi wa saniya takunkumi sa’ad da take tattaka hatsi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«بَذَاكَ كُلّٜىٰ بَاكِنْ سَانِيَرْ نُواْمَ لُواْكَثِنْ دَتَكٜىٰ تَتَّاكَ حَڟِبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Kada ku yi wa takarkari takunkumi sa'ad da yake tattaka hatsinku.”